Tuesday, August 11
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda wani Mahaifi dake aikin hakar ma’adanai ya tara kudi ya saiwa ‘ya’yansa Talabijin(TV) da suka dade suna son ya sai musu

Wannan wani mahaifine da ke aiki a wajan hakan ma’adanai da ya tara kudi ya saiwa ‘ya’yansa Talabijin(TV) da suka dade auna son ya sai musu.

A nan ya sai musu talabijin dinne, kuma yanda suka saki baki suna kallo shine ya dauki Bidiyonsu ya watsawa Duniya.

Da yawa sun jinjina masa.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta bayar da hutun ranar Dimokradiyya, 12 ga watan Yuni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *