Friday, February 27
Shadow

An yi Min wahayi cewa nan da shekarar 2027 wani shugaban kasa zai bar Duniya>>Inji Fasto Elijah Ayodele

Fasto Elijah Ayodele wanda ya saba kawo maganganu masu jawo cece-kuce yace nan da shekarar 2027 wani shugaban kasa zai garzaya Barzahu.

Ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar, saidai bai yi karin haske game a sanarwar ba domin bai fadi sunan shugaban kasar ba.

A baya dai ya yi ta fadar irin wadannan abubuwan na hasashe inda yakan ce an masa wahayi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda Hadiza Gabon Ta baiwa Abokin Aikinta, Ango Jamilu Adamu Kochila kyautar Naira Miliyan 2 ranar aurensa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *