Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Da farko da na cire tallafin Man fetur da yawa basu fahimceni ba amma yanzu Alhamdulillah>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, da farko da ya cire tallafin man fetur da yawa basu fahimceshi ba.

Yace amma yanzu haske ya bayyana.

Ya bayyana hakane a ganawarsa da Malaman Musulmai dana Kiristoci da ya shiryawa shan ruwa a fadarsa da yammacin ranar Juma’a

Kuma yace cikin malaman Musulmai dana Kirista babu wanda ya taba samunsa yace ya dawo da tallafin man fetur.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce Kwamishinan 'yansandan Kanon ya basu kunya kuma suna Allah wadai da abinda yayi na kin Halartar Bikin 'yancin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *