Sunday, March 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Ana rade-radin kama me dafawa shugaba Tinubu abinci

Wasu rahotanni dake yawo a kafafen sada zumunta sun bayyana cewa, an kama me dafawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu abinci.

Rahotan dai na ta yawo inda mutane ke ta bayyana ra’ayoyisu akai.

Rahoton yace an kama me dafawa shugaban kasar abinci ne a asirce bayan zarginshi da sakawa shugaban kasar abinda bai dace ba cikin abinci.

Saidai zuwa yanzu fadar shugaban kasar bata ce komai akai ba.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon, Cikin Sheshshekar kuka da Shauki, Matashiyar Arewa, Fatima tana bayyana cewa tana son shahararren dan fafutuka na Kudu watau VDM inda tace komai zata iyayi akansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *