Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata ‘yar Najeriya dake UAE tace ba zata dawo Gida Najeriya ba duk abinda zai faru da ita saidai ya faru

Wannan wata ‘yar Najeriya ce dake kasar UAE inda tace ba zata dawo gida Najeriya ba duk abinda zai faru da ita saidai ya faru.

Ta bayyana hakane yayin da makaman kasar Iran ke ci gaba da zuba a kasar ta UAE.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tsohuwar Tauraruwar Fina-finan Hausa, Halima Atete ta Haihu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *