Tuesday, March 3
Shadow

Da Duminsa: ICPC sun bayyana abubuwan da sua gano a gidan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar ICPC ta bayyana kayayyakin data gano a gidan tsohon gwamnan jihar Kadunaz Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

A baya dai ICPC tace ta gano na’urar yiwa waya kutse a gidan na Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

A sanarwar da ICPC ta fitar tace ta gano Wayoyi da kwamfutoci da sauransu da suka hada da Blackberry, Nokia N95, Toshiba, Samsung IDEOS, Google IDEOS, da kuma karin wasu na’urorin hannu guda 18.

Sanarwar tace an nade wadannan abubuwan ana bicike akansu.

Saidai wani abu da ya dauki hankulan mutane shine cikin abubuwan da ICPC tace ta gano babu wata na’urar yiwa waya kutse a cikinsu.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kotu ta tasa keyar Malam Dr. Jamil, Magajin Marigayi Dr. Idris Dutsen Tanshi zuwa gidan gyaran hali

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *