
Wani dan kasar Ghana da ya je kasar UAE ya hadu da shugaban masar UAE Sheikh Mohamed bin Zayed ya mika masa hannu suka gaisa.
Shugaban ya tambayeshi daga wace kasa yake?
Yace masa daga Ghana, yace masa yana cikin farin ciki? Yace masa Eh.
Lamarin yasa ana ta yabawa shugaban na UAE saboda rashin girman kansa.