Saturday, May 9
Shadow

Hukumar DSS ta kama jami’anta saboda zargin karbar cin hanci a hannun Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar DSS ta kama jami’anta bisa zargin sun karbi cin hanci a hannun malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Hukumar tace jami’an nata sun karbi cin hancinne inda suka kyale Malam Nasiru suka ki kamashi a filin jirgi yayin da ya dawo Najeriya a kwanakin baya.

A wancan lokacin dai an ga yanda mutane suka taru suka hana kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Karanta Wannan  Na Yi Kewar Rashin Ganin Buhari Mai Gaskiya A Wannan Ziyara Da Na Kawo Jihar Katsina, Inji Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *