Saturday, June 27
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Musulmai hadda Kiristocin Najeriya na Allah wadai da Rev. Ezekiel Dachomo saboda munanan kalaman da yayi akan Musulunci

Shahararren malamin Kirista, Rev. Ezekiel Dachomo yayi wasu munanan kalamai ga addinin Musulunci da suka tayar da hankula sosai.

Da yawa ciki hadda Kiristoci sun yi Allah wadai da wadannan kalaman Nasa.

Danna Nan dan kallon Bidiyon abinda ya fada

Rev. Ezekiel Dachomo dai yayi kaurin suna wajan sukar Addinin Musulunci da zarge-zargen da basu tabbata ba akan Musulunci.

Karanta Wannan  Bayan da ya tsere daga Najeriya, Dan Daudu Bobrisky ya wallafa Bidiyo yana kirga daloli

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *