Thursday, April 30
Shadow

Allah Sarki: Wata mata ‘yar kasar Ukràìnè ta je Dubai cirani inda acan ta karbi Musulunci, saidai awanni kadan bayan karbar Musulunci ta ta rigamu gidan gaskiya

Wannan wata matace ‘yar kasar Ukraine da ta je Dubai Cirani

Ta karbi Musulunci yayin da ake cikin watan Azumin Ramadana.

Saidai awanni kadan da karbar Musuluncita, ta rigamu gidan gaskiya.

An yi jana’izarta kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

An bayyana cewa shekarunta 29

Karanta Wannan  Dukkan alamu sun nuna Jam'iyyar mu ta kama hanyar rugujewa>>PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *