Wannan wani Attajiri ne dake rabawa mabukata kudi a kasar Saudiyya.
Lokuta da yawa akan samu irin wannan attajirai, musamman a lokacin azumin watan Ramada na raba dukiyarsu dan farantawa mabukata.