Thursday, April 30
Shadow

Nuna tsirychy ba burgewa bane>>Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta gayawa mata

Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta bayyana cewa, Nuna Tsirychy ba burgewa bane.

Ta bayyana hakane ga mata inda tace su san mutuncin kansu.

Hakanan ga maza suma ta musu Addu’ar Allah ya shiryesu su daina kallo, musamman a kafafen sada zumunta.

Ta bayyana hakane a wajan wani taro data halarta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ministan Kudi, Wale Edu ya dawo Najeriya bayan jinya a kasar Waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *