
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa, ba abune me sauki ba kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Yace dalili kuwa shine yasan wanene Tinubu, yasan kafasitinsa na yin abinda bai dace ba.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.