Monday, March 9
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai Babiana ta fitar da sautin Murya inda Sadiya Haruna ke ce mata Rarara ya biya bukatarsa da ita kamin ya bata kyautar mota

Tauraruwar Tiktok, Babiana da suke fada da tsohuwar abokiyarta,Sadiya Haruna tace.

Sadiya Haruna ta taba gaya mata cewa, Motar da Rarara ya bata kyauta ta dan Allah ya bata ba

Tace ya biya bukatarsa da itane kamin ya bata

Babiana tace tana da sautin Muryar da Sadiya Haruna ta gaya mata wannan magana, dan haka a yanzu ta fitar dashi.

Karanta Wannan  Kasar Amurka ta hana shugaban Kwamitin da'a na Majalisar dattijai da ya dakatar da sanata Natasha Akpoti shiga kasarta saboda cin hanci da rashawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *