Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani Direban Tanki yace Dangote ba Alheri bane

Wani Direban Tanki ya bayyana cewa, Aliko Dangote ba Alheri bane ga Najeriya inda ya nuna motocinsu na tanki a ajiye a kofar matatar man Dangote.

Yace Dangoten yaki basu lodin man inda yake shirin kara farashi.

Karanta Wannan  Tsohon babban lauyan Gwamnati Abubakar Malami yace EFCC sun sakeshi bayan yi masa tambayoyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *