Monday, March 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani magidanci yace baya son tallafin Gwamnati da za’a bashi indai sai an daukeshi hoto

Wannan wani magidanci ne da ya bayyana cewa, baya son tallafin kayan abinci da za’a bashi muddin sai an daukeshi hoto.

An ga yanda ya dakatar da me daukar hoton inda yace baya son kayan abincin.

Da yawa sun jinjina masa inda suka ce ya kwatarwa kansa mutunci.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasa da sati daya da saukar Ganduje daga shugaban APC, Gwamnan Kano, Abba Gida-Gida zai koma APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *