Wednesday, March 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ashe dama Ke Hadiza Gabon Munafukace ban sani ba?>>Inji Soja Boy

Tauraron mawakin Hausa, Soja Boy ya hasala kan sukar da ‘yan fim suke masa dan ya kirasu da maroka.

Ya ria kiran sunayen wadanda suka masa martani daya bayan daya yana musu raddi.

Da ya zo kan Hadiza Gabon yace, ashe dama Munafukace?

Yace an zageshi amma taje kasan comment tana dariya.

Karanta Wannan  Doka ta bani dama zan iya kwace fili daga hannu kowanene sannan in baiwa wanda nake so a Abuja>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *