Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka fito zanga-zangar rashin wutar Lantarki a Legas

Matasa a jihar Legas sun fito zanga-zangar rashin wutar lantarki.

Matasan sun fito ne dauke da kwalaye suna dagawa suna kiran da a gyara wutar.

Bangarori da dama ne a Najeriya suke fama da karancin wutar lantarki wanda a wasu lokutan ke taba kananan masana’antu

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Yanda Barayi suka shiga barikin soji suka saci motoci 3, an kamasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *