Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da Sanata ‘Yar’adua Shinkafar Azumi da ya raba musu, sun ce basa so

Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da sanata ‘Yar’adua da shinkafar da ya aika musu inda suka ce basa so.

An ga yanda suke mayarwa da sanatan shinkafar a wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta bayyana jihohi 33 da kananan hukumomi 226 dake fuskantar yiyuwar Ambaliyar ruwa a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *