Tuesday, May 19
Shadow

Ana Sukar Tsohon Hadimin Buhari, Malam Bashir Ahmad da shishshigi da neman mukami a gwamnatin Tinubu

Wasu musamman ‘yan Arewa na sukar tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad da shishigi da neman mukami a Gwamnatin Tinubu.

Malam Bashir Ahmad dai yakan rika yada manufofin gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dana jam’iyyar APC.

Saidai da alama lamarin bayawa wasu ‘yan Arewa dadi inda wasu ke zarginsa da shishigi, wasu kuwa sun ce mukami yake nema.

https://twitter.com/i/status/2034369400766160923
https://twitter.com/i/status/2034491324821316088
Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Masu Goyon bayan Akpabio sun yi bincike akan sanata Natasha inda suka gano cewa Saida Mijinta ya dirka mata cikin shege aka zubar dashi kamin ya aureta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *