Dubban Musulmai ne suka fito Sallar idi a birnin Tremblay na kasar Faransa inda aka ga sun cika filayen kwallo 2.
Da yawa sai sam barka suke suna fatan Allah kara daukaka Musulunci da musulmai.