Monday, March 23
Shadow

Kalli Bidiyon: A Musulunci aka haifeni amma na yi mafarki Jesus na ce min in tafi coci Shiyasa na yi ridda>>Inji Inusa Sa’idu

Wani me suna Inusa Sa’idu yayi ikirarin cewa a Musulunci aka haifeshi.

Yace amma daga baya yayi Mafarki da Jesus yana ce masa ya tafi coci inda yace dalili kenan yayi ridda inda a yanzu ma shi malami ne a kiristanci.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa daya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

A wani sashe na Bidiyon nasa, an ganshi yana karatun Qur’ani dan ya tabbatarwa da mutane cewa shi Musulmi ne a da.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Yanda Kiristoci musamman 'yan Kudu ke suka fara zuwa coci da Bìndìgù saboda fargabar Kharin Tshàgyèràn Dhàjì

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *