
Sheikh Mansur Isa Yelwa ya bayyana cewa idan akwai wanda mutane suke ganin ya zamar musu Alakakai, wanda suke ganin kamar ba za’a iya Tureshi ba.
Yace wanda ake ganin ya shirya, yace to mutane su tashi a yi ta addu’ da gaske.
Yace ko dai ya sauka da kansa, ko kuma Allah ya saukeshi, yace kuma Allah zai saukeshine ba a doron kasa ba, a kabari.