Sunday, May 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dubban mutane magoya bayan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai suka fito suke nuna masa goyon baya yayin da ake masa shari’a

Dubban magoya bayan malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne suka fito suke nuna masa goyon baya a yayin da aka gurfanar dashi a gaban Kotu.

An ga mutanen a dandalin Murtala suna ta daga kwalaye na goyon bayan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Karanta Wannan  Duk da kashe Naira Biliyan 9 dan samar da tsaro a iyakokin Najeriya, Haka bata cimma ruwa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *