Thursday, March 26
Shadow

Allah Sarki:Kalli Bidiyon Sojan da aka kora daga aiki saboda yace ‘yan siyasa su saka ‘ya’yansu a aikin soja ya yi magana a karin farko

Sojan Najeriya da aka kora daga aiki saboda yace ‘yan siyasa su saka ‘ya’yansu aikin soja ya fito a karin farko yayi magana.

Sojan yace an kamashi ne a bakin aiki inda yake a Maiduguri na tsawon shekaru 4 da watanni 9.

Yace an kaishi aka kulle sau biyu kawai ake bashi abinci.

Yace ya sha wuya amma daga baya aka koreshi daga aiki.

Yace a Najeriya yanzu ba dama mutum ya fadi gaskiya.

Karanta Wannan  Kundin Tarihin Duniya ya baiwa 'Yar Najeriya, Hilda Baci shaidar shiga tarihin Duniya bayan data dafa shinkafa Dafaduka a Tukunya mafi girma a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *