
Wata ‘yar uwar Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ta fito tana kuka inda tace bakin cikin kamashine ya Qasheta.
Ta bayyana cewa, El-Rufai shi ne yakewa Mahaifiyarsu komai hadda wanka dan haka rashinsa ya sakata cikin damuwa.
Ta zargi cewa, gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ne ya kama El-Rufai kuma koma menene suka yi, tare suka yi.
A jiya ne dai Mahaifiyar El-Rufai ta rigamu gidan gaskiya a kasar Egypt.
Hakakan rahotanni sun bayyana cewa, Tuni an saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.