Saturday, June 27
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ayau, Talata

Farashin Dala a kasuwar chanji ta Gwamnati a yau Talata, 31 ga watan Maris na shekarar 2026 ya farane akan Naira ₦1,385.60 kowace dala.

Saidai da gari ya kara wayewa, farashin ya sauka zuwa Naira ₦1,383.37 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta Legas da Abuja kuwa farashin dalar yana akan naira ₦1,405 zuwa Naira ₦1,420 akan kowace dala daya.

Karanta Wannan  Kai Duniya ina zaki damu? Kalli Bidiyon yanda aka yi hira da wata ma'aikaciyar Mutuware inda tace masu sayar da abinci da shahararrun mutane na zuwa ta wanke kudin Gawa ta basu ruwan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *