Friday, June 26
Shadow

ICPC ta sake kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan zaman kotun yau

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar ICPC ta sake kama tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a yau bayan zaman kotun da aka yi.

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai dai ya nemi beli inda kotu ta saka ranar Laraba, 1 ga watan Afrilu dan yanke hukunci.

A baya dai ICPC sun ce sun saki malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne saboda tausayi bayan rasuwar mahaifiyarsa inda ya samu halartar jana’izar da aka mata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Makaho yake Dùqàn dan jagoransa bisa zargin cewa ya kwashe manyan kudaden da aka basu sada ya bar kanana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *