Wednesday, April 1
Shadow

Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ta shan yabo saboda irin kulawar da ya baiwa Mahaifiyarsa lokacin tana raye, ko da yana Gwamna yana bata lokaci sosai

Jama’a da yawa a kafafen sada zumunta sai yabon Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai suke yi saboda irin kulawar da ya baiwa mahaifiyarsa lokacin tana raye.

Ko da yana Gwamna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya rika baiwa Mahaifiyarsa Lokaci sosai yana bata kulawa.

Wani Bidiyo da aka gani na mahaifiyar Nasiru tana yaba masa tana masa kirari ya karade kafafen sada zumunta sosai.

Karanta Wannan  A A Rano ya bude gidan mai na farko wanda babu me zuba man fetur wanda zai rika aiki ba dare ba rana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *