Tuesday, August 18
Shadow

Rahoton sun bayyana cewa shugaba Tinubu na shirin sauke Malam Nuhu Ribadu daga Mukamin me bashi shawara kan harkar tsaro

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shirin sauke Malam Nuhu Ribadu daga mukamin me bashi shawara akan harkar tsaro.

Rahoton yace Malam Nuhu Ribadu na da shirin tsayawa takarar gwamna a jihar Adamawa, wanda na daya daga cikin dalilan saukar tasa.

.Inda kuma a wani bangaren rahoton yace shugaba Tinubu na shirin yiwa harkar tsaro garambawul ne.

Rahoton dai nata yawo ne a kafafen sada zumunta inda zuwa yanzu fadar shugaban kasa batace uffan akai ba.

Karanta Wannan  BABU INDA DANGIN MIJI SUKA TAƁA SAKIN MATA DAN HAKA AMINU ADO YA DAWO KUJERARSA, CEWAR RASHEEDA MAISA’A

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *