Thursday, April 2
Shadow

Nine Halastaccen Shugaban Jam’iyyar ADC, kuma rade-radin da ake cewa wai na ajiye mukami na karyane, sai naga bayansu>>Inji Nafiu Bala da ya kai su Atiku, Kwankwaso, El-Rufai da Malami kotu yace shine shugaban ADC kwace suka masa

Nafiu Bala wanda yake ikirarin shine halastaccen shugaban rikon gwarya na jam’iyyar ADC ya bayyana cewa, rade-radin da ake yi cewa ya dauka daga mukaminsa ba gaskiya bane.

Nafiu Bala dai shine ya kawo rikici a jam’iyyar ADC inda ya kai jiga-jigan Adawa kotu.

Yace da tsohon shugaban jam’iyyar zai sauka, shi ya barwa rikon kwarya.

Karanta Wannan  Gamayyar su Atiku da El-Rufai watsewa zata yi, ba zasu iya yin nasara akan Tinubu ba>>Inji Tanko Yakasai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *