Saturday, April 4
Shadow

Kalli yanda Wasu matasan APC a jihar Bauchi suka tayar da kura suka ce basa son a sake tsayar da shugaba Tinubu a matsayin dan takarar jam’iyyar

Wasu matasa a jihar Bauchi sun tayar da kura a wajan taron jam’iyyar APC inda ake shirin bayyana Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin dan takarar jam’iyyar.

.Matasan sun rika tayar da kura suna fadin APC barayi.

Karanta Wannan  Matatar man fetur din Dangote da kamfanin man fetur na kasa, NNPCL sun samarwa kansu wutar lantarki inda suka daina amfani da wutar lantarkin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *