Sunday, April 5
Shadow

Ya kamata duk malami ko faston dake tallar Tinubu mutane su rika musu na Jqkiy>>Inji dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, ya kamata duk malami ko faston dake kira a zabi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu mutane su rika musu na jqkiy.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X, wani ne ya rubuta hakan inda shima Malam Bashir yace ya amince da wanann mataki.

Karanta Wannan  Kuma Dai: Kalli Bidiyon tsìraìcì na wata 'yar Tiktok ya bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *