
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya samu kyakkyawar tarba bayan da ya koma Kano biyo bayan halartar babban taron jam’iyyar APC na kasa da aka yi a Abuja.
Dubun dubatar mutanene suka taru sukawa Abba barka da dawowa
Inda shi kuma ya fito ta saman mota yana amsa gaisuwa.
Wasu rahotanni sun ce har kusan 9 dare Gwamna bai samu shiga gida ba saboda taron jama’a.