Sunday, April 5
Shadow

Ji Abinda Arteta yace bayan da Arsenal ta yi rashin nasara a hannun Southampton

Arsenal ta yi rashin nasara a hannun Southampton da ci 2-1 wanda ya fitar da ita daga gasar cin kofin FA Cup.

A martaninsa bayan wasan, Kocin Arsenal Arteta ya bayyana cewa, ba zai soki yaransa ba.

Yace sun shafe watanni 9 suna kokari ma kungiyar dan sun yi rashin nasara a wannan wasan ba zai sokesu ba, yace amma shine ya dauki alhakin wannan rashin nasara.

Karanta Wannan  Hukumar 'Yansanda ta sanar da dalilin da yasa ta kama Omoyele Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *