Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan angon ya dauki hankula sosai inda da yawa ke cewa auren dole aka masa

Wannan Bidiyon wani ango da amaryane da ya dauki hankula sosai.

Da yawa na fassara cewa, Angon auren dole aka masa.

Dalili kuwa shine an ga yana ta bata aure.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yaci bashin Opay sun kirashi sau 100 a rana, yace ko a zahiri yana cin bashi yaki biya ballantana su da basu san inda yake ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *