Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni na maye gurbin Seyi Tinubu zan bika daji a yi dani>>Ladidi Tubeless ta gayawa Sadiq Sani Sadiq

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ladidi Tubeless ta gayawa abokin aikinta, Sadiq Sani cewa ba ta yadda da maganar da yayi ba ta cewa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya fito su higa daji ba.

Tace salon ya musu Asara?

Tace ita ta maye gurbin Seyi Tinubun idan za’a tafi dajin a tafi da ita.

Danna nan dan Kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yansanda sun kamasu suka sa min Ankwa, sai na hangi Hular Faston cocinmu, na duka in dauka, ina taba hular sai ankwar dake hannun ta kwance>>Inji Wannan Kiristan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *