
A yayin da Nafiu Bala Gombe yake baiwa su Atiku da Kwankwaso da Peter Obi ciwon kai a jam’iyyar APC, Kwankwaso yayi martani
Kwankwaso yace yasa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yana yin dukkan mai yiyuwa wajan ganin ya muzguna musu ya hanasu rawar gaban hantsi amma hakan ba zai sanyaya musu gwiwa ba.
Kwankwaso yace hakan karfafa su zai yi kuma ba zasu bar jam’iyyar ADC ba