Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon: An tura jirgin sama ya dauko Ali Jita ya je yayi waka a wajan wani Biki

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa, an tura jirgin sama Sukutum ya je ya daukoshi zuwa wajan wani biki.

An ga Ali Jita yayin da yake hawa cikin jirgin inda ya bayyana cewa, Bikin Manya ne.

@realalijita

You know it’s a Nepo babys wedding when a PJ is sent to pick you up to and fro to perform💵👌Allahumma Arzukuni ya Razak

♬ original sound – Ali Jita
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tawagar Motocin Atiku Abubakar ta dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *