Friday, September 11
Shadow

Da Duminsa: Yayin da Nafiu Bala Gombe ya hana jam’iyyar ADC zaman Lafiya, Wata Gagarumar rikici ta kunno kai a jam’iyyar APC

Rahotanni daga jam’iyyar APC na cewa an samu wani tsagi na jam’iyyar ya balle inda har sun samar da sabuwar shugaba.

Shugabar da suka samar itace Dr. Hafsatu Danladi.

Kuma rahotanni sun ce suma sun garzaya kotu inda suke neman a sauke shugaban APC na yanzu dan a basu shugaban cin jam’iyyar.

Karanta Wannan  Mun baiwa 'yan Najeriya Miliyan 24 tallafi>>Inji Gwamnatin tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *