Friday, September 25
Shadow

Duk abinda zaku yi ku je ki yi ta yi, idan ‘yan Arewa basu zabi Tinubu ba ba zai zarce ba>>Inji fasto Elijah Ayodele

Fasto Elijah Ayodele yayi gargadin cewa Arewa na da muhimmanci wajan samun nasarar zarcewar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a karo na 2.

Ya bayyana hakane a wajan wani wa’azi da ya gudanar a cocinsa.

Yace idan ‘yan Arewa sun zabi Tinubu zai zarce amma idan basu zabeshi ba, ba zai zarce ba.

Karanta Wannan  Ba za'a iya samun zaben gaskiya ba a Najeriya>>Inji Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *