Friday, April 10
Shadow

INEC ta tabbatar da David Mark a matsayin shugaban jam’iyyar ADC

Lauyan David Mark, Realwan Okpanachi ya tabbatar da cewa a takardar rantsuwa da hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta gabatarwa da kotu.

Ta tabbatar da cewa, David Mark ne halastaccen shugaban jam’iyyar ADC hakanan Rauf Aregbesola shine halastaccen sakataren jam’iyyar.

Ya bayyana hakane ga manema labarai bayan zaman kotun.

A yanzu dai kotu ce za’a jira ta yanke hukunci kan karar.

Karanta Wannan  Ji labarin yanda wata ta mutu ta dawo a jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *