Saturday, June 27
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Litinin

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Litinin ta fara ne akan Naira N1,358.84 akan kowace dala.

Farashin ya dan tashi zuwa Naira N1,358 kamin daga baya ya koma farashin sama.

A kasuwar bayan fage kuwa dake Lagos, Kano da Abuja, Farashin dalar na tsakanin Naira N1,460 zuwa Naira N1,460 ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mai Shadda ma ya zubar da hawaye saboda Ummi Nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *