Wednesday, April 15
Shadow

Ana kammala zaben 2027 matsalar tsaro zara zo karshe>>Inji Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio

Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio ya bayyana cewa duk wannan matsalar tsaron da ake fama da ita saboda karatowar zabene.

Amma ana kammala zabe zaka nemi matsalar tsaron kabrasa.

Ya bayyana hakane a wajan wani jawabi daya gabatar.

Saidai wadannan kalamai nasa sun jawo cece-kuce da Allah wadai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ake ta tururuwar zuwa ganin katafaren gidan da Aminu Saira ya gina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *