Thursday, September 10
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta bayyana jihohi 33 da kananan hukumomi 226 dake fuskantar yiyuwar Ambaliyar ruwa a Najeriya

Gwamnatin tarayya ta bayyana jihohi 33 da kananan hukumomi 226 da ke fuskantar barazanar Ambaliyar ruwa a damunar bana.

Ministan ruwa da tsafta, Joseph Utsev ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai a Abuja.

Ya bayyana cewa, Jihohin da Ambaliyar ruwan zata faru sun hada da Abia, Adamawa, Anambra, Bauchi, Bayelsa, Benue, Borno, Cross River, Delta, Ebonyi, Edo, Enugu, Gombe, Imo, Jigawa, Kaduna, Kano, Kebbi, Kogi, Kwara, Lagos, Nasarawa, Niger, Ogun, Ondo, Osun, Oyo, Plateau, Rivers, Sokoto, Taraba, Yobe, Zamfara, da babban birnin tarayya, Abuja.

Ya bayyana cewa wasu garuruwan akwai hatsari me yawa wasu kuma kadan na faruwar ambaliyar ruwan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Shekaruna 29 amma har yanzu ban yi aure ba, har kudi na kashewa Samari amma har yanzu ba wanda ya fito da niyyar aurena, ina zan saka kaina? Matashiya ta fashe da kuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *