Thursday, April 16
Shadow

Da Duminsa: Jam’iyyar PDP Reshen Wike zasu maka ADC a kotu

Rahotanni sun bayyana cewa, Jam’iyyar ADC reshen Wike zasu maka jam’iyyar ADC a kotu.

Shugaban bangaren su Wike, Hon. Abdulrahman Muhammed ne ya bayyana hakan.

Yace yaji ana maganar wai PDP zata hade da jam’iyyar ADC.

Yace wannan ba gaskiya bane kuma suna gargadin ADC ta daina wannan magana idan ba haka ba zasu maka ta a kotu.

Karanta Wannan  Ba za mu taɓa yin sulhu da 'yan bindiga ba - Gwamnan Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *