Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Akuya na cin Fastar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dauki hankula

Wani Bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga wasu awaki na cin fastar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Lamarin ya dauki hankula inda akai ta muhawara akai.

Karanta Wannan  Ziyarar Kakakin 'yansandan Najeriya kasar Ingila ta jawo cece-kuce inda mutane ke tambayar ina ya samu kudin zuwa Ingila?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *