Friday, April 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fiddausi Yahya da ya dauki hankula

Wannan wani Bidiyo Tauraruwar fina-finan Hausa, Fiddausi Yahya ne dake ta yawo a kafafen sada zumunta.

An ganta a wata kalar shiga i da mutane da yawa ke cewa bata dace ba.

Wasu masoyanta kuma sun rika bayyana cewa, AI ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo anata cece-kuce cewa wai Yusuf Buhari bai yi kuka ba bayan rashin babanshi, Tsohon Shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *