Saturday, April 18
Shadow

Kasar Amurka, ta gargadi Gwamnatin Tinubu kada ta Murkushe ‘yan Adawa

Wani kamfanin kasar Amurka dake nemawa mutane shiga a wajan Gwamnatin kasar Amurkar ya bayyana cewa ba zasu bari Gwamnatin Tinubu ta murkushe ‘yan Adawa a Najeriya ba.

Kamfanin ya bayyana cewa, Najeriya na da muhimmanci ga tattalin Arzikin Amurka dama Duniya baki daya.

Dan haka ba zasu barta ta fada rikici ba.

Karanta Wannan  Doyin Okupe ya hango mutuwarsa tun kamin ta zo, yana sane da cewa ya kusa mutuwa dan ya gaya mana>>Inji Daya daga cikin yaransa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *