Friday, June 26
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Alhamis, 23 ga watan Afrilu 2026 ya kai Naira 1,351.59 NGN akan kowace dala.

Hakan na nuna darajar Naira ta yi kasa idan aka kwatanta da farashin da Nairar ta fara dashi a farkon makon da muke ciki na Naira 1,347 NGN akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Abuja, Legas da Kano, Farashin dalar ya kai Naira 1,465 NGN zuwa Naira 1,480 NGN akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda jama'ar gari suka fito dan nunawa Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai goyon baya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *